Thursday, 7 February 2019
AUDIO : Aminu Ala - Kara Da Kwarkwasa

Home AUDIO : Aminu Ala - Kara Da Kwarkwasa
Ku Tura A Social Media


Wannan dai wata sabuwa waka ce da fasihin mawaki wato Aminu Ala ya rerawa shugaban kasa Muhammadu buhari kan goyon bayansa da yake wanda wannan waka gaskiya tayi sosai daman dai kunsan cewa Aminu ala akwai hausa a cikin wakarsa to nasan zaku marmarin wannan waka in sha Allah.

Domin saukar da wannan waka kuyi amfani da alamar download domin saukar da wakar a wayoyinku.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: