Sunday, 10 February 2019
AUDIO: Aminu Ala - Gagarau Chigari El-rufai

Home AUDIO: Aminu Ala - Gagarau Chigari El-rufai
Ku Tura A Social Media


Wannan wata sabuwa waka ce wanda mawaki aminu ala yayiwa Mai girma Gwamnan kaduna Malam nasiru el-rufai mai suna "Gagarau chigari " wanda kai da jin wannan wakar kana matsayin bahaushe zaka fahimci abinda yake nufi da hakan.
Wanda dadi na da wakar aminu ala ba zagi ba cin mutunci waka ce zallah ta nuna cigaban da wanda yake ra'ayi da kuma hasashen abinda wannan dan siyasar zai aiwatar.
Ga wannan link domin downloading na wannan wakar.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: