Thursday, 7 February 2019
A Yau ne Ali Jita Yayi Murna Shekara Goma (10) Da Aure Shi Da Matarsa (kalli Kyawawan Hotuna)

Home A Yau ne Ali Jita Yayi Murna Shekara Goma (10) Da Aure Shi Da Matarsa (kalli Kyawawan Hotuna)
Ku Tura A Social Media
Masha Allah Shahararren mawaki  Ali Jita Yayi murna  Shekara goma (10) da aurensu suna tare da masoyiyarsa matarsa, shine munka kawo muku domin wannan labari fatanmu Allah ya kara dankon Soyayya da kauna da zama tare.
Muna masa fatan alkhairi mu a madadin wannan Shafi da maziyartansa muna taya shi murna Allah ya bada zama lafiya amen.Share this


Author: verified_user

0 Comments: