Wednesday, 9 January 2019
Watsa min acid ya kara min kwarin gwiwa ne – Nura M Inuwa

Home Watsa min acid ya kara min kwarin gwiwa ne – Nura M Inuwa
Ku Tura A Social Media


Latsa alamar lasifika da ke hoton da ke kasa don kallon cikakken bidiyon

Shahararren mawakin fina-finan Hausa nan, Nura M Inuwa, ya bayyana wa BBC yadda ya samu kwarin gwiwa bayan da aka watsa masa acid.

Mawakin ya bayyana hakan ne a wata hirar musamman da ya yi da BBC a kwanakin baya.

Nura ya ce abin da ya same shin ya kara masa son jama'a ne, maimakon gudun su.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: