Monday, 21 January 2019
Wata Sabuwa : Wata Mata Ta Zama Kura A Kano

Home Wata Sabuwa : Wata Mata Ta Zama Kura A Kano
Ku Tura A Social Media

Daga Jamilu dayamalam Gama

Hotunan wata mata kenan da ake zargin yan tsibbu ne suka barbade ta da hoda inda nan take ta koma wannan kura.

Lamarin da ya faru a unguwar Kofar Naisa dake nan Kano yaja hankali, domin zancen nan da nake daku caji Ofis din yan sanda na Gwale da aka garkame mutanen da ake zargin ya cika makil, haka kuma ita ma kurar an ajiye ta a nan zuwa abinda hali zai yi.

Wasu ganau da abin ya faru akan idan su sun hakikance cewa a gaban idanun su wadannan mutane suka bade baiwar Allan da hoda kuma babu shakku kan abinda sukace.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: