Monday, 28 January 2019
Tsakanin Buhari Da Atiku: Allah Ka Zaba Mana Wanda Yafi Zama Alheri - Kumurci

Home Tsakanin Buhari Da Atiku: Allah Ka Zaba Mana Wanda Yafi Zama Alheri - Kumurci
Ku Tura A Social Media

"BISMILLAHI ALLAH ka zaba mana shugaba nagari mu bamu san komai ba, Allah sai abinda Ka sanar damu. Idan Baba Buhari Alkairi ne Allah Ka ba shi. Idan kuma ba Alkairi ba ne to Allah ka gaggauta canja shi Ka ba wa Baba Atiku Idan shi din alkari ne ga wannan kasa tamu Allah Ka amsa dan karfin mulkinKa da son Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa Sallam".

Tauararon fina-finan Hausa na Kannywood, Shuaibu Lawan Kumurci

Share this


Author: verified_user

0 Comments: