Sunday, 6 January 2019
MUSIC: Nura M Inuwa - Sabuwar Waka Baba Atiku 2019

Home MUSIC: Nura M Inuwa - Sabuwar Waka Baba Atiku 2019
Ku Tura A Social MediaSabuwar wakar Nura M Inuwa mai suna ” Baba Atiku 2019 ” wakar siyasace wace yayiwa Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa najeriya a 2019 domin nuna goyon bayansa a zaben 2019.
Wanda idan baku manta ba a kwanakin baya an yi cewa an kona masa gida to gaskiya wannan karya ce babu abinda ya sameshi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

🎵 Lemata dinke bana mubarwa su baba atiku rikon kasa
🎵  Shi mai kwadayin mulki da nuna iyawa ya kasa.
  🎵   canji a cikin canji shine mafitar jama’ar najeriya.
   🎵  lima ta dinke gamu dukka mawaka munyo rudina.
  🎵 Baba atiku fito jirgin ceton al’umma
    Kaine mafitar najeriya.
  🎵  Baba kajamu muje.
   🎵 Kasa ta bushe.
🎵  Tabo ya tsotse ruwa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: