Thursday, 3 January 2019
MUSIC : Isah Ayagi - Kama Da Wane

Home MUSIC : Isah Ayagi - Kama Da Wane
Ku Tura A Social Media
Wannan waka mawaki Isah Ayagi yayi tane mai suna " Kama da wane "yayi wannan waka ne wanda a cikin abokanan sana'arsa keyin amfani da wakokin su suna chanza masu suna.

Wanda idan mai sauraro yaji sai ya dauka shine mawakin amma kadan daga cikin wakokin ya rera baitocin wasu kadan kamar wakar:-

I - Hijira - anka sauya sunanta zuwa sauran kallo

Ii- Maryama

Da dai sauransu.

Sai kun saurara zakuji irin yadda abun ya faru saboda hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: