Saturday, 5 January 2019
MUSIC : Isah Ayagi - Gasar Bauchi

Home MUSIC : Isah Ayagi - Gasar Bauchi
Ku Tura A Social MediaWannan wata waka ce wanda matashin mawaki isah ayagi yayi ta wanda ya bawa  suna "Gasar Bauchi" wanda a ciki yake lissafa manya manya mawaka da na halarci wajen wanda daga ciki akwai
Nura m inuwa
Aminu ala
Mudassir kasim
Musbahu ahmed
Nazifi Asnanic
Hamisu breaker
Da dai sauransu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: