Tuesday, 8 January 2019
MUSIC : Hamisu Breaker - Niger Tamuce

Home MUSIC : Hamisu Breaker - Niger Tamuce
Ku Tura A Social Media


Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Nijar Ma Tamuce ” wannan wakar mawakin yayiwa masoyansa na nijar ne kowa da kowa ma mawakin bai bari ba.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

🎵   Saiku fito ga zance na nijarma tamuce
🎵   Tunda kun samar mini rana
🎵    Yau ga kasar ta nijar kidana
🎵    Kurika ga amana dan kun kyautata zatona
🎵   Sanadinku nagane kwai matsayi a gurina.
🎵    Aitadi so ya sanya musaya
🎵  Halayyar nijar da akoya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: