Saturday, 5 January 2019
MUSIC : Hadakar Mawakan Kannywood : Dalilina For Buhari 2019

Home MUSIC : Hadakar Mawakan Kannywood : Dalilina For Buhari 2019
Ku Tura A Social MediaWannan wata sabuwa waka ce da hadakar mawakan kannywood na sake fitarwa mai suna " Dalilina for Buhari 2019" wanda a kowane su yana fadin Dalilinsa na zaben buhari.
Wanda a cikin akwai kadan daga cikin mawakan zan kawo muku
1 - Aminu Ala
2 - Nazir m Ahmed sarkin waka
3  - Ali Jita
4  - Nazifi Asnanic.
Da dai sauransu .
Kada ka bari a baka labari ku saukar da wannan waka kuma ku yi share zuwa ga abokanku da group's.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: