Friday, 11 January 2019
MUSIC: Adam A Zango - Shugaba Nake So (Kasidar Yabon Annabi)

Home MUSIC: Adam A Zango - Shugaba Nake So (Kasidar Yabon Annabi)
Ku Tura A Social Media

Shahararren jarumin nan na kannywood kuma fitaccen fasihin mawakin Hausa Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Adam A Zango ya fitar da wata sabuwar waka ta yabon ma’aiki(S. A. W) mai take “ SHUGABA SONKA NAKE” wacce ya dora a shafinsa na youtube.
Jarumin ya wallafa wakar a shafinsa na Instagram inda ya bukaci masoyansa da su shiga shafinsa na youtube don sauraren cikakkiyar wakar akan wayoyin su.
Domin sauke gami da sauraron wannan waka ta yabon ma’aiki da jarumi Adam A Zango yayi sai ku latsa wannnan link dake kasa..


Mun samu wannan waka daga mai gidana Deen on top arewamobile.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: