Tuesday, 1 January 2019
MUSIC : Adam A Zango - Likitan Chanji (wakar Baba Buhari)

Home MUSIC : Adam A Zango - Likitan Chanji (wakar Baba Buhari)
Ku Tura A Social Media

A  yau munzo muku da sabuwa waka adam a zango mai taken " Likitan chanji " wanda yayiwa baba buhari wannan waka akan irin yadda gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta samu da gyaran matsalolin Nigeria.
Wanda a cikinta kuma ya fadi cewa mu fito kwanmu da kwarkwatamu mu saken zaben buhari domin kara samun cigaba a kasarmu nigeria.
Kada ka bari a baka labari ku yi download sa'a nan ku yi share ga abokanan arziki.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: