Sunday, 13 January 2019
Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da yace yana son auren ta tare da Fatima Washa

Home Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da yace yana son auren ta tare da Fatima Washa
Ku Tura A Social Media

Wani da ya ga tsalelen hoton da taurarin fina-fina Hausa, Rahama Sadau da Fati Washa suka dauka tare yace, dama ace ku biyun duk ku aureni.
Saidai Rahama ta bashi amsar cewa kada ka yi fatan haka, zamu iya sa zuciyarka ta kama da wuta a yayinda zamu ci gaba da son junanmu.Share this


Author: verified_user

1 comment:

  1. Allah dai ya shirye ki,dan kuwa ba wanda yasan makoman wani

    ReplyDelete