Tuesday, 15 January 2019
Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace mata Karuwa

Home Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace mata Karuwa
Ku Tura A Social Media


Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayarwa wani amsar dattako bayan da ya kirata da Karuwa, bawan Allahn ya gayawa Nafisa wannan kalmane a shafinta na sada zumunta.
Saidai ta bashi amsar cewa, Na gode Allah Allah ya yi maka Albarka ya baka abinda kake nema Duniya da lahira.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: