Thursday, 24 January 2019
Jaruman Ummee zeezee ta sanya Hotunta Tare Da Mahaifinta Wani Ya kirashi Tsohon Banza Karanta Amsar Da Ta bashi

Home Jaruman Ummee zeezee ta sanya Hotunta Tare Da Mahaifinta Wani Ya kirashi Tsohon Banza Karanta Amsar Da Ta bashi
Ku Tura A Social Media
Wannan wata takadama ce da ta faru a dandalinta inda ta sanya hotunta da mahaifinta shine daya daga Cikin masu bibiyar shafinta na gayamaka magana har da kiran Mahaifinta tsohon banza wanda hakan ne abun baiyi dadi ba ga posting dinda tayi.
Wannan shine hoton da ta daura ga abin da ya faru
Share this


Author: verified_user

0 Comments: