Tuesday, 1 January 2019
Duk Wanda Ya Ke Da Hujjar Ni Barawo Ne Ya Gaggauta Zuwa Kotu Ko EFCC - ATIKU

Home Duk Wanda Ya Ke Da Hujjar Ni Barawo Ne Ya Gaggauta Zuwa Kotu Ko EFCC - ATIKU
Ku Tura A Social Media

Dan takarar Shugaban Kasa Atiku Abubakar karkashin Jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya kalubalanci duk masu zarginsa da satar kudin Najeriya ya gaggauta zuwa EFCC don a kama shi.

“Ina kalubalantar kowa da kowa kuma gaba-da-gaba, cewa duk wanda ya ke da hujjar ni dan cin hanci da rashawa ne lokacin da na ke rike da mukami ko a matsayina na dan siyasa da ya gaggauta zuwa EFCC ko Kotu amma har yau an rasa wanda ya yi hakan."

A tattaunawar Atiku da Sashen VOA

Share this


Author: verified_user

0 Comments: