Wednesday, 23 January 2019
Danbarwar Chiroki: Karanta abinda wasu jaruman Kannywood suka ce

Home Danbarwar Chiroki: Karanta abinda wasu jaruman Kannywood suka ce
Ku Tura A Social Media


Bayan martanin da Ali Nuhu ya mayar akan sukar 'yan Kannywood da ake akan lamarin da abokin aikinsu, Bashir Bala Chiroki ya shiga, wasu abokan aikinshi irin su, Hadiza Gabon, Rahama Sadau, Hassan Giggs, Baballe Hayatu sun rufa mai baya.
Ga ra'ayoyin jaruman akan wannan lamari:


Share this


Author: verified_user

0 Comments: