Labarai
Cikin Kwanaki 15 Zan Gama Da Shari’ar Barayin Tattalin Arzikin Kasa, Inji Sabon Alkalin Alkalai Na Kasa
Daga Sani Hussain Adam
Sabon babban Alkalin Alkalai na Nijeriya (CJN) Mai shari’a Ibrahim Tanko Muhammad ya ce daga yanzu duk wata shari’a da ake yin ta a kotu wacce take da nasaba da cin hanci da rashawa, ya yi alkawarin za’a kammalata a yanke hukunci a tsakanin kwanaki goma sha biyar kacal.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com