Tuesday, 8 January 2019
Bana Son Adam A Zango - Jaruma Nafisa Abdullahi

Home Bana Son Adam A Zango - Jaruma Nafisa Abdullahi
Ku Tura A Social Media
Soyayyar taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango da Nafisa Abdullahi abune wanda kusan za'a iya cewa masoyansu ba zasu manta da shiba, a duk lokacin da aka tabo wannan batu yakan zama maudu'i me daukar hankali, wani ya tambayi Nafisar shin wai har yanzu tana son Adam A. Zango?

Bawan Allahn ya bayyana cewa ya ga BBChausa sun ruwaito cewa, har yanzu Ita, Nafisar na son abokin aikin nata Adam A. Zango shine yace menene gaskiyar haka?
Nafisa ta bashi amsar cewa, Bana sonsa, ba daga kaina aka fara so kuma aka ji ba'a so ba, saboda haka babu abinda yayi saura na soyayyar da muka yi, ta kare, na amsa tambayarka.
Sources foem my friend  hutudole.com
Share this


Author: verified_user

0 Comments: