Politics Musics
AUDIO : Saniyo M Inuwa – Mu Abba muke so Gwamnan A kano 2019
Wannan wata sabuwa waka ce wanda matashi kuma fasihin mawaki wato saniyo m inuwa ya rerawa Abba kabiru yusuf akan shine Zaben su gwamnan kano In Allah yaso a karkashin jam’iyar pdp.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar :-
? Ga mai saukakawa al’umma mu wa zai dauko jarabbabe.
? Mu Abba kabiru muke kauna muke ra’ayin yau har ma gobe.
? Wai oho yace zai maimaita kuyi masa tusar alah gaigai.
? Baba Kwankwaso mai kwana sallah gashin gira kare idanu.
? Chanchanta mukabi wasu sun koya mana wayo.
? Abba Gida Gida Abba.
Abba Gida Gida Abba.
Abba Gida Gida Abba.
? Allah Allah bata mutum ba, Sunki Allah zaya amince.
Saukar da wakar kuma kuyi Share to your friends
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com