Thursday, 17 January 2019
AUDIO : Babu Hujjar Da Ta Nuna Shehu Inyass waliyi - inji Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara

Home AUDIO : Babu Hujjar Da Ta Nuna Shehu Inyass waliyi - inji Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara
Ku Tura A Social Media
BA HUJJAR DA TA NUNA SHEHU INYAS WALIYI NE, KAI BA MA WALIYYI BA, MUMINI MA,
Inji shehu Abduljabbar.

Ni sai nake gani kamar Abduljabbar dan izala ne fa
Mallam sarki ya nuna ba ma wai zancen a ce Nyass waliyyi ba, A'ah, ba ka da guarantee ko shi Shaykh Ibrahim din ma ya yi imani da Allah, sai dai kawai ka kyautata masa zato.

Latsa wannan link domin saurarin bayyaninsa daga bakinsa


Download Audio 

Share this


Author: verified_user

0 Comments: