Wednesday, 23 January 2019
Album : Nura M Inuwa : Mai Zamani Da Ango Album's 2019 Sun Fito

Home Album : Nura M Inuwa : Mai Zamani Da Ango Album's 2019 Sun Fito
Ku Tura A Social Media
A yau ne ranar lanara da mawakin yayi muku alkawali cewa zai fitar da Albums finsa kua ya cika alkawalinsa ga masoyansa.

Reposted from @annur_h_abnur -  Alhamdulillahi Rabbil Alameen!Tabbas duk abun da aka sakawa lokaci zaizo ya wuce har ya zama tarihi.Muna qara godiya ga Allah S.W.T daya nuna mana wannan rana,sannan muna qara godiya ga masoya dangane da qoqarin da sukeyi wajen bibiya da yi mana fatan alkhairi har ma da hakurin jiran da sukeyi kafin albums su pito kasuwa. Ina amfani da wannan dama na shedawa masu saurararo cewa a yau Laraba 23-01-2019 albums din Ango da Mai zamani sun pita kasuwa.Zaku iya samu a duk wata kasuwar CD ko wajen masu siyar da CD.Kuma ina yiwa masu sauraro albishir cewa zasu  ji sababbin abubuwa wadanda suka hada da Fadakarwa,Nishadi,Soyayya da kuma Wasa kwakwalwa.Muna yiwa kowa fatan alkhairi, Allah ya barmu tare cikin kaunar Juna,Ameen.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: