Wednesday, 30 January 2019
[Album Music] Nura M Inuwa -Ango Complete Album 2019

Home [Album Music] Nura M Inuwa -Ango Complete Album 2019
Ku Tura A Social Media

Assalamu alaikum yau mun samu damar kawomuku Sabon kundin wakokin Nura M Inuwa mai suna ” Ango ” domin nishadantar daku da kuma wanda Album baizo gareku ba.
Kuna iya biyomu domin saukar da wayannan wakokin cikin wayoyinku.
Saura mai zamani shima wakokinsa suna nan zuwa gareku.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR ANGO:-

– Kaidai buga ganga mubarak dutse.

– Sautin wakar ango saki ganga.

– Ina kakene naya bamaka ka dace ango.

– Mai karyace zata cemaka batacin rogo.

– Ka karbi diyar da tayarda tayo zango.

– Idan kyauta ne ana jika bakayin dango.

– Aure na dadi bazan sau alkawari ba.

Download Complete Album

Share this


Author: verified_user

0 Comments: