Saturday, 26 January 2019
Adam A Zango ya ce Rarara yayi san kai a gasar Buhari Dodar

Home Adam A Zango ya ce Rarara yayi san kai a gasar Buhari Dodar
Ku Tura A Social MediaSaboda shine wanda ya yi aikin tace wannan gasar  adam a zango  yace shine anka baiwa tanttance wadanda na ci gasar to na samu korafe korafe ne cewa ba'a yi musu adalci ba tabbas! Ba'a yi musu adalci ba.
Saboda wannan dance performance ne ba live performance ba to a lokacin da za'a bada kyautar a garin kastina ne, ni Kuma a ranar naje bauchi state wajen wani aiki sai na kira kahutu da ya yi sababbin alkalai akan wannan al'amarin sai ya zabi su  sanusi oscar 442, ali nuhu da dai sauransu  to sai kuma sunkayi aiki da live performance ,  bayan ba live performance ba ne ,wadanda sunka yi nasarar sunje ne da karba kyau ta ba rawa ba.
Daman  na turamasa da sunayen mutum Goma (10) daga ciki kuma akwai mutum ukku da sune suka naci gasar.

Amma sai kahutu ya cire wanda yakeso yace shine ya ci gasar anka bashi kyauta wannan ba ayi adalci ba.
Na sanya irin wannan gasar a " zance soyayya" wanda na baiwa wanda sunka ci gasar ko da bana shiri da mutum idan yaci dole na bashi kyautar sa.
Domin jin karin bayyani ku kalli wannan bidiyo.Share this


Author: verified_user

0 Comments: