Uncategorized

Zagin Buhari Sifface Ta Munafurci – sheik kabiru Gombe

“idan kaga musulmi dan arewa me hankali yana zagin buhari to matsiyaci munafukine, da zaka tambyi mutum akan me yasa yake zagin buhari ? ze ce maka buhari ya kawo yunwa fatara da talauci to kawai ka samasa kaulasan domin baisan Allah ba bashi kuma tauhidi” a cewar malamin

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button