Sunday, 9 December 2018
Yanda Zaka Zauna LAFIYA Idan Kana Da Budurwa Bahaushiya

Home Yanda Zaka Zauna LAFIYA Idan Kana Da Budurwa Bahaushiya
Ku Tura A Social Media

Daga Yayo Smdole

1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira.

2. Ka sani idan kace mata "I love you" ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta tace maka I love you ba.

3. Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online.

4. Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply.

5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.

6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda yapi ka kudi.

7. Kasani cewa bakai kadai bane saurayinta.

Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da budurwar ka bahaushiya.
Yan mata shin wannan magana haka take????
Gayu fa ??????

Share this


Author: verified_user

0 Comments: