Wednesday, 12 December 2018
Yadda Ake Sarrafa Albasa Wajen Maganin Ciwon Sanyi Da Mataccen Maniyyi

Home Yadda Ake Sarrafa Albasa Wajen Maganin Ciwon Sanyi Da Mataccen Maniyyi
Ku Tura A Social Media

Duk mai fama da ciwon sanyi na mara, ko mataccen maniyyi mace ko namiji, to, su a samu Albasa guda biyar a yanka kamar yadda ake yanka kayan miya, sai a zuba a cikin tukunya a dafa kamar yanda ake dafa nama, da ruwa kamar Lita biyar.

Bayan ta nuna sai a juye ruwan a cikin roba mai rike zafi, sai a rika shan sa sau biyu a cikin yini,
amma a sha shi da dumi-duminsa za a ga abin mamaki. Insha-Allah

Share this


Author: verified_user

0 Comments: