Sunday, 2 December 2018
Ya Kamata kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya.....Inji shugabar Zaurawa

Home Ya Kamata kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya.....Inji shugabar Zaurawa
Ku Tura A Social Media

Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya Atine Abdullahi ta bukaci dukkan ma'aikatan gwamnati da masu zaman kansu da su taimaka su auri ko kara Bazawara a gidansu.

Hakan tace zai taimaka matuka wajen rage yawan zaurawa da a kasa gaba daya kuma zai rage wahalhalun da zaurawa ke fuskanta a yanzu da abubuwa suke dada wahala a Nigeria.

Don haka nima nake kira da masu sha'awar karin aure ko yin sabon aure da su karkata ragamarsu wurin zaurawa domin samun sauki da kuma timakon juna. Kuma batace in an mareki kirama ba.

Daga Ado Naziru.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: