Sunday, 9 December 2018
Wannan Ba Dabara Ba Ce 'Yan Mata

Home Wannan Ba Dabara Ba Ce 'Yan Mata
Ku Tura A Social Media


Daga Datti Assalafiy

Yadda wasu 'yan mata suke zuwa ana tsayar musu da nonuwa don su ja hankalin sokayen maza, matan da suke aikata hakan suna jefa kansu cikin hatsari

Karshen irin wadannan matan cutar kansa (cancer) ita ce take ajalinsu wadanda kafin su bar duniya zaka ga har sai an yanke musu nonuwan

Menene a jikin nono don ya tsaya? wallahi bashi da wani banbanci da nonon da ya kwanta, 'yan mata kar ku bari a yaudareku cewa wai maza sunfi son mai tsayayyen nono, ki bari na miji ya kaunace ki don Allah shine alheri da zaman lafiya gareki

Allah Ya sauwake

Share this


Author: verified_user

0 Comments: