Saturday, 1 December 2018
Wallahi Ko Ni zan Kada Atiku Zabe Ballantana Buhari -Inji General BMB

Home Wallahi Ko Ni zan Kada Atiku Zabe Ballantana Buhari -Inji General BMB
Ku Tura A Social Media


Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya bayyana cewa, idan Atiku ya ajiye kudinshi a gefe, babu sayan masu zabe, babu magudi, babu sayen kuri'u, idan suka tsaya takara dashi sai ya maka shi da kasa ko da kuwa a Adamawane.Ya kara da ceewa ballantana ace da Buhari zai yi takara to ai ya fadi zabe ya gama.Share this


Author: verified_user

0 Comments: