Friday, 28 December 2018
Wallahi Idan shugaban kasa Buhari Ya mutu wuta zashi - Inji Umme Zeezee (karanta Dalilinta)

Home Wallahi Idan shugaban kasa Buhari Ya mutu wuta zashi - Inji Umme Zeezee (karanta Dalilinta)
Ku Tura A Social MediaTsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa,Ummi Zeezee ta saka hoton dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar inda ta rubuta cewa, me guri ya kusa zuwa me tabarma ya fara nade tabarmarsa tun yanzu. Da Allah muka dogara.Mutane da dama sun bayyana ra'ayoyinsu akan wannan rubutu na Ummi.
Wani me suna Ashiru Uzairu ya rubuta cewa, Mu je zuwa mai tallen Turmi baki sayarba kinsha kaya, Najeriya sai Baba Buhari Insha-Allah.
Ummi ta nuna rashin jin dadinta akan wannan magana da yayi inta tace me zai hana masu son Buhari su rika yin rubutu akanshi a shafukansu maimakon su rika zuwa shafukan wasu suna yi? Tace daga yau Allah ya tsinewa wanda zai sake zuwa shafinta ya mata maganar Buhari.
Ga sauran jawabin.
@auwal_buharism kai duk abunda zaka fada akan atiku ban hanaka ba ammah kada ka sake tagging dinsa in har abunda zaka fada ba mai dadi bane in kuma ka sake tagging  dinsa ka hada da bakar maganah to zanyi blocking dinka domin na shiga page dinka naga ko lafiya bata isheka ba shiyasa banyi blocking dinka ba tun da rana domin ni mutumce mai tausayi dan haka ka kama kanka nagode.
@danabukur00 shi buharin mutumin kirki ne kenan shi daya bar kasarsa a yunwa da fatara da talauci? .talakawa suna shan wahala abunda zasu ci ma gagararsu yakeyi wai ammah kazo kana cewa shi mutumin kirki ne shi .wannan ba kirki bane zalinci ne karara kuma wallahi in ya mutu wuta zashi domin duk shugaban da talakansa ya kwana da yunwa to Allah sai ya tuhumeshi shiko buhari bayan kwana da yunwa da akeyi ma har mutuwa yi akeyi .kai dana sanka da sai na arama wani hadisi dayake maganah akan shugabanci .,wallahi da zaka karaanta hadisin sai kasan irin milkin buhari ba komai bane sai zalinci kuma daka dawo daga rakiyarsa ammah ku masoyansa duk masifan daya jafa kasarsa a ciki na fatara duk bakwa gani to wannan ba kauna bane in da kuna kaunarsa to da baza ku tsaya kuna goya masa baya dan gane da irin milki na zalintar talaka da yakeyi ba .buhari ba ba annabi bane ba kuma sahabi bane balle kuce shi baya kuskure.


@ashiru_uzairu wai ku yan buharin nan wasu irin mahaukata ne wai ?shin wai dole ne sai kun dinga shiga shafukan yan PDP kuna maganar buhari?in maganarsa kuke sonyi kuje kusa hotonsa a naku shafin mana in yaso sai kuyi ta maganar sa acan .dan haka daga yau Allah ka tsinewa Wanda zai sake zuwa yamin maganar buhari a shafina tunda yanzu ni a wannan post din ban ambaci sunan buhari ba ammah kunzo kuna tamin maganar sa.sannan tunda bakwason atiku to dole ne duk inda kuka ga hotonsa sai kunyi maganah.ni kunga bahuri bai isa inga hotonsa a wani waje inyi maganah ba domin ance kulawa ma ai yabawa ce.dan haka atiku da kuke ta cewa bazai zama president ba to in Allah ya bashi ku hana.
@danabukur00 in Allah ya bawa atiku president din to sai ka hana ai hadda wani wai in rubuta in ajiye kamar a gidanku ake bada milki mtswwwww.my friend start respecting your self tun kafin in fara auno ma zagin da zai hanaka bacci.


Share this


Author: verified_user

4 comments:

  1. duk wanda kaji yana/tana yaki akan atiku a 2019 to ka bincika watakila akwai karancin ilmin addini ko na boko don mai ilmi baya yaki akan jahili

    ReplyDelete
  2. duk wanda kaji yana/tana zagin buhari yana/tana yaba atiku idan ka kayi bincike akwai karancin ilmin addini ko na boko domin mai ilmi baya goyon bayan jahili domin jahili sai jahilai mai ilmi kuma sai masu ilmi

    ReplyDelete
  3. Ai mumunsan asalinta yar iska karuwar mawaka da yan siyasa wadda mutuncinta nayamace yazamanto abincin duk mebukata

    ReplyDelete