Thursday, 13 December 2018
VIDEO : AUREN DAN SHEKARA 70 DA 'YAR SHEKARA 15: Da Alamar Ba Auren Dole Aka Yi Mata Ba

Home VIDEO : AUREN DAN SHEKARA 70 DA 'YAR SHEKARA 15: Da Alamar Ba Auren Dole Aka Yi Mata Ba
Ku Tura A Social Media


Kuma da alamar auren soyayya sukayi, ku kalli wannan videon zakuga yadda amarya take ta tikan rawa shi kuma yana mata manni da kudi, kuma da alama Dattijon shirgegen 'dan bidi'ah ne, domin Ahlussunnah ba zaiyi irin yadda yayi a wannan video ba

Sannan matsala ta gaba ance wai yana da dabi'ar auri saki, amma duk da haka dai ya danfi dama-dama ace ya kasance mazinaci mai lalata 'ya'yan mutane

Allah Ka sanya musu albarka cikin aurensu.
DOWNLOAD VIDEO NOW

Share this


Author: verified_user

0 Comments: