Wednesday, 19 December 2018
SOYAYYA GAMON JINI: Ya Nemi Canjin Wajen Aiki Daga Sakkwato Zuwa Kano Saboda Jaruma Maryam Yahaya'

Home SOYAYYA GAMON JINI: Ya Nemi Canjin Wajen Aiki Daga Sakkwato Zuwa Kano Saboda Jaruma Maryam Yahaya'
Ku Tura A Social Media

Jami'in dan sanda, Rilwani Bala ya ce, yanzu haka ya nemi canjin gurin aiki daga Sakkwato zuwa Kano dan kawai ya rika ganin sahibar sa Maryam Yahaya Tauraruwar Fina-finan Hausa.

"Ina Son Na zama Daya Daga Cikin Cikakkin Masoyin  Maryam Yahaya Shi Yasa Na Shirya Tsaf Domin Neman Transfer Zuwa Kano Da Aiki Saboda Na Dinga Ganinta.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: