Tuesday, 25 December 2018
Shehu Sani ya bayyana dalilan da suka sa manyan 'yan siyasar Arewa basa magana akan kashe-kashen da ake yi a yankin

Home Shehu Sani ya bayyana dalilan da suka sa manyan 'yan siyasar Arewa basa magana akan kashe-kashen da ake yi a yankin
Ku Tura A Social Media

Sanata Shehu Sani ya bayyana dalilan da yasa manyan Arewa basa fitowa su yi magana akan kashe-kashe da satar mutane dan neman kudin fansa dake faruwa a yankin.


Shehu Sani yace, Manyan 'yan siyasar Arewa sun yi shiru akan kashe-kashen dake faruwa akai-akai da kuma satar mutane dan neman kudin fansane dake faruwa a Arewa saboda dalilai guda uku.

Tsoron kada a musu kallon 'yan hamayyar gwamnati.

Yarda da cewa shugaban kasa yana iya bakin kokarinshi.

Da kuma tunanin cewa talawane kawai abin ke shafa.

@hutudole.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: