Friday, 7 December 2018
Rahama Sadau Tana Murna Cika Shekara (25) Cikin Koshin Lafiya

Home Rahama Sadau Tana Murna Cika Shekara (25) Cikin Koshin Lafiya
Ku Tura A Social Media
A yau ne shaharrar jaruma fina finan kannywood da kudu ke murna cika shekara 25 a duniya.

Ga kamalan jarumr

"Alhamdulillah for surviving another year. 
Alhamdulillah for a brand new year full of laughter, Love and lots of amazing surprises. ❤️
Alhamdulillah for the precious gift of LIFE 💝💙 #7thDecember 🎂 

#25thBirthday 🎊🎉 Photo 📸 :- @artssassin"

Wanda a taikace tana godewa Allah da ya nuna mata wannan shekara da lafiya da hutawa da kuma kyauta ce daga Allah.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: