Saturday, 15 December 2018
Rahama Sadau ta bayyana yanda ta koyi rawar Rariya

Home Rahama Sadau ta bayyana yanda ta koyi rawar Rariya
Ku Tura A Social Media

Wani ya wa tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau maganar cewa, Ashe yawan kallon fina-finan India da take ne yasa ta iya rawa sosai.


Ya kara da cewa ya kwashe kwanaki 14 yana koyon rawar wakar Rariya.

Rahamar ta bayyana cewa, ita kuwa a cikin dan lokaci kadan ta koyi rawar ta Rariya.

@hutudole.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: