Sunday, 23 December 2018
MUSIC :Nazifi Asnanic - Salon So (Mujadala Remark)

Home MUSIC :Nazifi Asnanic - Salon So (Mujadala Remark)
Ku Tura A Social Media

Wannan waka itama tana daya daga cikin wakokin da anka sake rerawa a cikin fim din Mujadalla remark wanda shine shahararren mawaki Nazifi Asnanic ya rera mai suna " Salon so ".

Wanda wannan waka tayi dadi sosai wanda shine hausaloaded munka kawo muku.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: