Monday, 10 December 2018
MUSIC : Nazifi Asnanic - Bahillata Yar Yarinya

Home MUSIC : Nazifi Asnanic - Bahillata Yar Yarinya
Ku Tura A Social Media
Albishirinku ma'abota ziyarar wannan shafi a yau mun sake zo muku da sabuwar waka ta shahararren mawaki wanda ake yiwa lakabi da man kwada baka kwana (barci) wanda duk ma'abuci sauraren wakokin hausa yasan wannan mutum.


Nazifi asnanic ya zo kum da sabuwa wakarsa mai suna" Bahillat Yar yarinya" wanda ita dai wakar ta soyayya ce.
Kada ka bari a baka labari.


      Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: