Monday, 3 December 2018
MUSIC : Najeeb Noble - Masoyan Nura M Inuwa Na Kasa Gabon

Home MUSIC : Najeeb Noble - Masoyan Nura M Inuwa Na Kasa Gabon
Ku Tura A Social Media
A yau na kara zomuku da sabuwar wakar fasihin yaron nan mai hazaka da kafiya a wakarsa Wato Najeeb Noble wanda shima yana daga cikin yaron Nura m inuwa kuma yana aiki a studio dinsa shine yaron ya nuna karamchi yayiwa masoyan nura m inuwa yan kasa gabon.

Wannan waka mai suna "Masoyan Nura M Inuwa na kasa Gabon".


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: