Thursday, 27 December 2018
MUSIC: Adam A Zango - Ku Fito Mu Zabi Baba (wakar Baba buhari)

Home MUSIC: Adam A Zango - Ku Fito Mu Zabi Baba (wakar Baba buhari)
Ku Tura A Social Media

Assalamu alaikum warahamatullah abokaina a yau nazo muku da sabuwa wakar apc wanda jarumi kuma mawaki adam a zango yayiwa Baba buhari  wanda yayi wa take " Ku Fito Mu zabi Baba"

Wanda a cikin wannan waka yayi kira ga mutanen najeriya da su zabi apc da kuma zaben baba buhari a matsayin shugaban kasa a karo na biyu

A cikin wannan waka tashi ya kira akan irin al'amuran da shugaban kasa buhari ya samar da kuma sake gyaran Nigeria

Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: