Thursday, 27 December 2018
MUSIC : Adam A Zango - Kaduna Sai Malam

Home MUSIC : Adam A Zango - Kaduna Sai Malam
Ku Tura A Social Media
Assalamu alaikum warahamatullah abokaina a yau nazo muku da sabuwa wakar apc wanda jarumi kuma mawaki adam a zango yayiwa malam nasiru el-rufa'i wanda yayi wa take "Kaduna sai malam".

Wanda a cikin wannan waka yayi kira ga mutanen najeriya da su zabi apc da kuma mutanen jahar kaduna da su zabi malam nasiru akan irin cigaban da ya samu musu a jahar kaduna.

Da kuma irin ayyukan da ya fara domin iyar da su akan al'ummar jahar kaduna.

Ga wannan link domin saukar da wakokin da kuma share ga abokanan arzikiki wassalam.Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: