Friday, 14 December 2018
Muhimmiyar Nasiha Ga Musulmi Sirinka Sirrin Dan ' Uwanka - Falalu Dorayi

Home Muhimmiyar Nasiha Ga Musulmi Sirinka Sirrin Dan ' Uwanka - Falalu Dorayi
Ku Tura A Social Media


Lallai abu ne mai kyau mu zamo masu sirri, kuma mu zamo masu boye duk irin barna da kuskuren da muke aikatawa a sirri,

Ubangiji (SWT) Ya kan rufawa bayinsa sirinsu, yana yafewa ya gafartawa masu neman gafara. Lallai mutum ya guje bayyana barna ko barnar waninsa Ko tunkaho da yin laifin, hakan zubar da mutunci ne, sannan janyowa kai masifa ne dunia da lahira.

RASULULLAH (SAW) Yace;: “Albarka ta tabbata ga wanda ya shagaltu da laifuffukansa daga laifuffukan mutane.” Allah ya tsare sirrinkanmu
Jum@tMubrk #sisters & #brothers

Share this


Author: verified_user

0 Comments: