Monday, 3 December 2018
Muhimman Wuraren Da Mata keson Taɓa Musu Yayin Jama'i (Saduwa)

Home Muhimman Wuraren Da Mata keson Taɓa Musu Yayin Jama'i (Saduwa)
Ku Tura A Social Media


Mafi yawancin maza sun fi san taba nono, farji da duwawukan mace yayin saduwa. ba tare da sanin cewa akwai wasu muhimman wurare da su matan ke san a taba musu, domin hakan yana kara musu karsashi da shaawa kuma yana sa su zama na musamman a wajen mai gida.

Sai dai mazan na maida hankali ne kawai wajen lura da sauran sassan jikin ta kamar su farji suna mantawa da wurare tara dake sa mata cikin yanayin bukata da shaawa.
wannan wurare suna kamar haka:

1. Gashi : Mace tasan cewar gashi yana cikin abinda ke daukar hankalin maza, shiyasa suke bata lokaci wajen gyarashi. dan haka duk loakcin da ka shafi gashin mace zata ji samfurin dadi ya ratsa jikinta gabadaya.

2. Bayan wuya : Bayan wuya yana da alaka da jijiyoyin dake kai sakonni cikin kwakwalwa. A duk lokacin da ka shafi bayan wuyan mace zaka ji ta bada wani sauti mai sanyi wanda ke nuni da irin sakon dadin da ya ratsa cikin jikinta. musamman idan kana sumbatar wajen zaka fitar da ita gabadaya daga hayyacinta.

4. Kashin Wuya : Kamar abin mamaki? lallai kashin wuya yana bada gudunmawa wajen motsa shaawar mace. lallai yana da matukar kyau lokacin da kake kokarin cire mata kaya ka bada lokaci mai tsaho wajen wasa da kashin wuyan ta kafin daga baya kuma ka dawo bayan kayan sun gama fita gabadaya. yana da kyau ka dan rika ciza shi (ba yadda zaka mata ciwo ba) dan hakan na gigita ta.

5. Fatun Kunne : Mafi saka farin ciki shine taba fatar kunne ko lasar ta da baki ko kuma cizan shi kadan. mafi yawancin yammata sukan samu jin dadi mai yawa yayin da ake wasa fatun kunnuwansu harma sukan jike sharkaf tun kafin akai ga babban aiki.

6. Cikin Cinyoyi : Basai na bata lokaci wajen fada wa mai karatu ba cewar cinyoyi wuri ne mai matukar kayatarwa. yadda suke da taushi wajen cafka. cafkar cikin cinyoyinta bayan shiga farjinta kansa mace fita daga hayyacinta.

7. Kutiri : ko ban fada ba kasan wannan waje ya tattara kayan marmari da ke saka nishadi. amma ya zamana shine waje na karshe da zaka gangaro bayan duk an gama wadancan wurare dana ambata a baya.
Da fatan Wannan rubutu ya ilimantar kuma ya kayatar. kar ku manta da like din wannan shafi da kuma yada shi ga masoyanku. mun gode.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: