Thursday, 20 December 2018
Mohammed Dangote Ya Angwance Da Amaryarsa ‘Yar Malaysia (kalli Hotuna)

Home Mohammed Dangote Ya Angwance Da Amaryarsa ‘Yar Malaysia (kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media


An yi bikin ne a jiya Laraba, 19 ga watan Disamba a wani otel mai suna JW Marriott da ke Malaysia.
Mohammed Dangote da ne ga Sani Dangote, Dan uwan Alhaji Aliko Dangote.
Amaryar mai suna Sara ‘yar kasar Malaysia ce, kamar yadda rahotanni suka bayyana.
A cikin wadanda suka halarci bikin har da Femi Otedola da Atedo Peterside.Sources from alummata.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: