Monday, 31 December 2018
Masha Allah : Da Irin wannan Alkhairi Da Jaruma Aisha Aliyu Tsayima Tayi

Home Masha Allah : Da Irin wannan Alkhairi Da Jaruma Aisha Aliyu Tsayima Tayi
Ku Tura A Social Media

Abin farinciki!

Daga: Fauziyya D. Sulaiman

Alhamdulillahi,
Haj Aisha Aliyu Tsamiya ta bamu dubu Dari daga cikin kudin da mu ke nema dubu Dari biyu na aikin Asma'u. Yanzu da abin da bayin Allah suka turo mana daga sanda muka yi posting dubu Saba'in da naira dari da abin da ta ba mu, muna da dubu Dari da Saba'in da naira dari. Yanzu abin da mu ke neman ciko dubu ashirin da tara da dari tara. Ga wanda za su taimaka mu samu cikon kudin za su iya turawa Kai tsaye ta wannan account din 0098631815 diamond bank Fauziyya Danladi. Allah ya sakawa Aisha da wadanda suka turo sadakar da alkairi, Allah biya musu bukatunsu na alkairi  Allah ya faranta musu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: