Monday, 31 December 2018
Masha Allah: Alkhairi Allah Yakai Gareki Hadiza Aliyu Gabon Tayi Ta Bada Gudumuwar ceto Lafiya wannan Baiwar Allah

Home Masha Allah: Alkhairi Allah Yakai Gareki Hadiza Aliyu Gabon Tayi Ta Bada Gudumuwar ceto Lafiya wannan Baiwar Allah
Ku Tura A Social MediaDaga fauziyya D Suleiman

Alhamdulillahi! Alhamdulillahi Alhamdulillahi!  Haj Hadiza Aliyu Gabon ta ba mu naira dubu Dari biyu domin kai Malama Maryam Asibiti, yanzu abin da ke hannunmu da wanda wasu bayan Allah suka fara turowa kafin ta bayar ya isa mu Kaita asibiti har a kammala komai a siya mata kayan abinci ma Insha Allah. Allah ya saka da alkairi Haj Hadiza da dukkan Wanda su ka bayar da sadakarsu, Allah ya biya muku bukatunku na alkairi, yanda kuka faranta mata Allah ya faranta muku.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: