Thursday, 20 December 2018
Maryam Booth Ta Yi Murabus Daga Tallan Atiku

Home Maryam Booth Ta Yi Murabus Daga Tallan Atiku
Ku Tura A Social Media

Fitacciyar 'yar wasan Hausa Maryam Booth Ta wallafa cewa, ta yi Murabus daga matsayin mataimakiyar 'Gidauniyar Atiku Care' ta kasa.

A baya an ga Maryam na amfani da wannan Gidauniyar domin tallata takarar Atiku ga 'yan Najeriya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: