Wednesday, 5 December 2018
Makauniyar Soyayya Ta Sa 'Yan Fim Sun Fi Malamai Daraja A Siyasar Nijeriya

Home Makauniyar Soyayya Ta Sa 'Yan Fim Sun Fi Malamai Daraja A Siyasar Nijeriya
Ku Tura A Social Media
Daga Nura Aminu

Ina mamakin yadda wai dan fim ne zai fito yana cin zarafin malamin addini saboda ya fadi gaskiya akan gwamnati wadda aka kafa ta da siyasar da ta kunshi yaudara, karya da cin amana.

A dalilin makauniyar soyayya da ake yi wa 'yan siyasar kasar nan duk mutuncin ka sai wani mara mutunci ya ci zarafinka kuma a yaba masa. Amma idan ba haka ba, ta yaya za a fifita dan fim da malami don ya fadi gaskiya, kuma a yabi dan fim ya kare wanda aka fadi gaskiya a kansa.

Alla ha ka ganar da mu gaskiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: