Thursday, 6 December 2018
Madalla Kwanan Nan Ba Da Dadewa Ba Zan Yi Aure- Inji Nafisa Abdullahi

Home Madalla Kwanan Nan Ba Da Dadewa Ba Zan Yi Aure- Inji Nafisa Abdullahi
Ku Tura A Social Media
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Andullahi ta bayyana cewa kwanannan bada dadewa ba in Allah ya yarda zata yi aure,

Nafisar ta bayyana hakan ne ta dandalinta na sada zumunta inda ta saka hotunan auren jarumar nan ta kasar India Priyanka da Nick inda tace, "wa ye zai yi aure nan gaba?" Sai tace "nice".

Nafisa ta kara da cewa, "nima zan fara shiri,maganar gaskiya kwanan nan ba da dadewa ba zan yi aure in Allah ya yarda." a cewar ta

Share this


Author: verified_user

0 Comments: